Aka ɗaga jiragen ruwa sama,Sa'an nan suka tsinduma cikin zurfafa.Da mutanen suka ga irin hatsarin da suke ciki,Sai zuciyarsu ta karai.