Haka kuwa ya bi da jama'arsa, suka fita suna raira waƙa,Ya bi da zaɓaɓɓun jama'arsa, suna sowa ta farin ciki.