Itatuwan al'ul na Lebanon sukan sami isasshen ruwan sama,Itatuwa ne na Ubangiji kansa, waɗanda shi ya dasa.