Amma ƙaunar Ubangiji ga waɗanda suke girmama shi har abada ce.Alherinsa kuwa tabbatacce ne har dukan zamanai,