A kowace rana zan yi ta karkashe dukan mugayen da suke cikin ƙasarmu,Zan kori dukan mugaye daga birnin Ubangiji.