Yakan jira a inda ya ɓuya kamar zaki.Yakan kwanta yana fakon wanda zai kama,Har ya kama shi da tarkonsa ya tafi da shi!