Na ɗauri aniya in jarraba, in bincika dukan abubuwan da ake yi a duniyan nan.Allah ya ƙaddara mana abu mai wuya.