A zamanin Shamgar ɗan Anat, a zamanin Yayel,Ayarori suka daina bi ta ƙasar,Matafiya suka bi ta ƙananan hanyoyi.