Don me suka tsaya daga baya tare da tumaki?Don su saurari makiyaya na kiran garkuna?Hakika kabilar Ra'ubainu ta rarrabu,Ba su shawarta su zo ba.