Wannan zai zama dawwamammiyar farilla a gare su. Za a riƙa yin kafara domin jama'ar Isra'ila saboda zunubansu duka sau ɗaya a shekara.Sai Musa ya aikata kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.