Ni ba ni da laifin kome, amintacce ne ni,A kunne sai a ji kalmomina kamar na marar gaskiya ne.Kowane abu da na fāɗa, kā da ni yake yi.