Ko da yake ba ni da laifi,Duk da haka iyakar abin da zan iya yi ke nan,In roƙi Allah ya yi mini jinƙai,Shi da yake alƙalina.