Mala'ikan da zai yi masa alheri ya ce,‘Ka cece shi daga gangarawa zuwa cikin kabari,Na sami abin da zai fanshe shi!’