Waɗanda suke bakin mutuwa sukan sa mini albarka,Na taimaki gwaurayen da mazansu suka mutu,Su raira waƙa don murna.