Domin sa'ad da matalauta suka yi kuka, ni nake cetonsu,Nakan taimaki marayu waɗanda ba su da mai taimako.