Ayu 24:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Me ya sa Allah bai tsai da ranar da zai yi shari'a ba?Me ya sa ba ya tsai da ranar adalci gaWaɗanda suka bauta masa?