Ko kusa ba haka ba ne,Amma saboda zunubi mai yawa da ka yi ne.Saboda kuma dukan muguntar da ka aikata.