Ka kawar da fuska daga gare shi, ka rabu da shi,Ka bar shi ya ji daɗin kwanakinsa na fama da aiki idan zai iya.