Amma ni ma ina da hankali gwargwado, kamar yadda kake da shi,Ban ga yadda ka fi ni ba.Kowa ya san sukan abin da ka faɗa.