A gare ku, ku da kuka ba da gaskiya kuwa, shi ɗaukakakke ne. Amma ga waɗanda suka ƙi gaskatawa, to,“Dutsen da magina suka ƙi,Shi ne ya zama mafificin dutsen gini,”